IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da fitar da sanarwar cewa a shirye take ta dauki fansa kan gwamnatin sahyoniyawa tare da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490922 Ranar Watsawa : 2024/04/03
Tehran (IQNA) ‘Yan ta’addan Daesh suna aiwatar da shirin Amurka da sahyoniya ne
Lambar Labari: 3490423 Ranar Watsawa : 2024/01/05
Me Kur'ani ke cewa (34)
A cikin ayoyi da dama na kur’ani mai tsarki, akwai gargadi game da masu fyade da kungiyoyin da suke da wuce gona da iri, kuma daya daga cikin wadannan ayoyin ita ce Allah ba Ya son masu wuce iyaka.
Lambar Labari: 3488170 Ranar Watsawa : 2022/11/13
Tehran (IQNA)an yi jana’izar mayakan rundinar sa kai ta Hashd al-shaabi da Amurka ta kashe a wani hari a kasar Iraki kan iyaka da Siriya.
Lambar Labari: 3486062 Ranar Watsawa : 2021/06/29
Tehran a cikin wani bayaninsa a lokutan baya jagoran juyin juya halin musluncia Iran ya jadda cewa lallai za a dauki fansa kan kisan Kasim Sulamini
Lambar Labari: 3485498 Ranar Watsawa : 2020/12/27
Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394 Ranar Watsawa : 2020/01/08
Wani babban jami’in tsaron kasar Sri Lanka ya bayyana hare-haren da aka kai a kasar a kan majami’oin kirista da otel-otel da cewa aiki ne na daukar fansa .
Lambar Labari: 3483578 Ranar Watsawa : 2019/04/25